26 Karin Magana About Love Every Lover Should Know (Karin Magana Na Soyayya)

Published: March 11, 2022
Editorial Staff is a team of writers and editors trusted by over 50.3 million readers from Northern Nigeria
Tags:

If you ever wonder where to find Karin Magana na soyayya then this article is for you. Karin Magana or Hausa proverbs are a set of wise sayings used in the Hausa language. This set of Karin Magana about love (Karin Magana na soyayya) is packed with powerful and wise quotations from people probably in love when they said them.

Hausa Proverbs Talking About Love ( Karin Magana na Soyayya)

Related: 100+ Rib-Cracking Hausa Proverbs (Karin Magana)

 1. Amarya bata laifi koda ta mari ‘yar masu gida
 2. Da tsohuwar zuma ake magani
 3. Dadin zama ke kawo bege
 4. Fushin masoyi ya fi dariyar makiyi
 5. Hanta ba ta rabo da jinni
 6. Idan wani ya ki ka da wuni wani zai so ka da kwana
 7. Bakin Karen masoyi yafi farin ragon makiyi
 8. Garin masoyi baya nisa
 9. Soyayya gamon jini ne
 10. Soyayya ta fi kudi
 11. Son maso wani cuta ne
 12. Son maso wani koshin wahala
 13. Allah Ya hada mu da mai son mu koda mugune
 14. So duka so ne amma son kai ya fi
 15. So mai  hana ganin laifi
 16. Son kowa, kin wanda ya rasa
 17. Ka ki ni dubu su so ni
 18. Komai nisan gari, masoyi baya ganin nisan sa
 19. Labarin gizo baya wuce koki
 20. Labarin zuciya, a tambayi fuska
 21. Takalmin kaza, mutu ka raba
 22. Tunani mai sa amarya kuka
 23. Yau da gobe mai sa a mari amarya
 24. Yi nayi, bari na bari, shine aure
 25. Zaman duniya hakuri, makiya su fi masoya
 26. Zo mu zauna zo mu saba ne

Which other Karin Magana na soyayya do you think should be included here? Let us know in the comments.

25 Hausa Love Proverbs (Karin Magana Na Soyayya)

0 Comments

Submit a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like…

No Results Found

The page you requested could not be found. Try refining your search, or use the navigation above to locate the post.