Sababbin Karin Magana You Should Definitely Check

Written by Editorial Staff

Editorial Staff is a team of writers and editors trusted by over 50.3 million readers from Northern Nigeria

May 26, 2022

Karing Magana in Hausa are wise sayings created by intelligent people. While some karin magana are full of wisdom, others are in the form of funny and rib-cracking proverbs There are also karin magana na soyayya (karin magana on love) In this article, we will look at some sababbin karin magana (new Hausa proverbs)

Sabon Karin Magana (2022)

 1. Garin dadi na nesa, barawo ya hango akwatin zabe
 2. Kasa ta Birkice, Bamuga ta zama ba takara  takama mai goyo
 3. Rufe  mun border, Baba ya ga talaka da tumbi
 4. Ina bambamcin yau da jiya, Dan Najeriya ya tuna mai Nasara
 5. Aikin banza, talaka na APC
 6. Aikin banza, gama kasha kudi a akwati da dinner, a kai amrya gidan haya
 7. Gaba da gabanta, bestie ya yi arangama da late comer
 8. Ta nan muka fara, wai karuwa ta ga yar Tiktok
 9. Bar ganin ka yi Sahur, kiyayi bayan la’asar
 10. Rahin hankali, zagin Annabi (S.A.W) a Sokoto
 11. Ganganci, aje aikin ka shekara guda kafin zabe
 12. Samun matsayi, wai dan fashi da tuhumar malam da sata

Which of these sababbin karin magana do you like the most? Comment with the latest sabon karin magana you know in the comments!

2 1 vote
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments

You May Also Like…

Subscribe to Weekly Northy Letter

You have Successfully Subscribed!

Subscribe To Our Magazine

Subscribe To Our Magazine

Join our mailing list to receive the latest news and updates from our Editorial Team.

You have Successfully Subscribed!

Pin It on Pinterest

Shares